Fassarar Waƙar Matwala Jiya Dole Piya
• Waƙa - Matwala Jiya Dole Piya
• Fim - Mother India
• Harshe - Hindi = Hausa
• Shekarar Fita - 1957
• Sauti - Naushad
• Rubutawa - Shakeel Badayuni
• Kamfani - Saregama
• Rerawa - Lata Mangeshkar & Mohammed Rafi
• Fassarawa - Jamilu Abdulrahman
• Matwala Jiya Dole Piya Jhoome Ghataa Chhaye Re Baadal
Zuciyata mai cike da 'yantaccen ruhi tana rawa, ruwa kuma na zubowa daga samaniya.
• Karna Hai To Kar Pyaar Na Dar Beeti Umar Aayegi Na Kal
Kada ki ji tsoron komai kawai ki Soni. Waɗannan samarin ranakun ba zuwa za su yi gobe ba.
• Arre Paagal… (x2)
Ya ke Mahaukaciya

• Matwala Jiya
Zuciyata mai 'yantaccen ruhi.
• Haaye Re Piya
Ya abar sona.
Ho…
• Aramaan Bhara Dil Hai Balam Tere Hawale
Zuciyata mai cike da burika yanzu dai tana hannunka.
• Tu Apna Bana Le, Arre Tu Apna Bana Le
Ka maida ita taka.

• Saawan Hai Jawaani Pe Lagi Dil Ki Bujha Le
Samartakata na fama da ƙishi, ki zo ki kashe wannan ƙishin.
• Hans Le Zara Gaa Le, Arre Hans Le Zara Gaa Le
Taho, yi murmushi da waƙa tare da ni.

• Naache Mera Mann Aaj Sajan, Chhan Chhananan Bole Re Paayal (x2)
Yau zuciya na tiƙar rawa, soyayyata da ƙaraurawar ƙafafuwa suna kaɗawa.
• Karna Hai To Kar Pyaar Na Dar Beeti Umar Aayegi Na Kal
Kada ki ji tsoron komai kawai ki Soni. Waɗannan samarin ranakun ba zuwa za su yi gobe ba.
• Arre Paagal… (x2)
Ya ke Mahaukaciya
• Matwala Jiya
Zuciyata mai 'yantaccen ruhi.
• Haaye Re Piya
Ya abar sona.
Ho…
• Dil Tera Deewana Meri Aankhein Bhi Deewaani
Zuciyarki ta yi hauka, haka ma idanuwana.
• Kuch De De Nishaani, Arre Kuch De De Nishaani
Ki ɗan nuna min wata alama.

• Duniya Ke Maze Loot Le Jeevan Hai Kahani
Ka ji kowane irin daɗin duniya, wannan rayuwar ba komai bace face labari.
• Do Din Hai Jawaani, Arre Do Din Hai Jawaani
Wannan budurtakan kwanaki kawai zai yi.

• Duniya Hai Badi Jaadu Bhari, Meri Gali Saath Mere Chal (x2)
Duniya cike take da tsafi, biyo ni mu je layinmu.
• Karna Hai To Kar Pyaar Na Dar Beeti Umar Aayegi Na Kal
Kada ks ji tsoron komai kawai ka Soni. Waɗannan samarin ranakun ba zuwa za su yi gobe ba.
• Arre Paagal… (x2)
Ya kai mahaukaci.
• Matwala Jiya Dole Piya Jhoome Ghataa Chhaye Re Baadal
Zuciyata mai cike da 'yantaccen ruhi tana rawa, ruwa kuma na zubowa daga samaniya.
• Karna Hai To Kar Pyaar Na Dar Beeti Umar Aayegi Na Kal
Kada ki ji tsoron komai kawai ki Soni. Waɗannan samarin ranakun ba zuwa za su yi gobe ba.
• Arre Paagal… (x2)
Ya ke Mahaukaciya
• Matwala Jiya
Zuciyata mai 'yantaccen ruhi.
• Haaye Re Piya
Ya abar sona.
Ho…
©️✍🏻
Jamilu Abdulrahaman
(Mr. Writer)
Haimanraees@gmail.com