MISALAN KRIYA (VERB) A HARSHEN HINDI

misalan kriya(verb..aiki) a jimla sune kamar haka 👇

1.अब्दुर्रशेद चव्ल बहुत खाता__है) 
Abdurrasheed chawal bahut 
*khata* hai. 
...Abdurrashid *eats* a lot of rice
...Abdurrashid ya *ci* shinkafa da yawa

2.(नजीफी पानी पीता है)
Nazifi paani *peeta* hai
...Nazifi ya *sha* ruwa

3.(मुहम्मद हर दिन विध्यलया जाता है)
 Muhammad har din vidhyalaya *jata* hai.
  
muhammad *goes* to school everyday.
...Muhammad yana *zuwa* makaranta kullum

4.जमीलु खेल रहा है
...jamilu *khel* raha hai  
...Jamilu is *playing* 
...jamilu yana *wasa* 


idan kuma akan mace za a gina jimla ta 1,2, 3 sai *khata* ta koma *khati* peeta=peeti, jaata=jaati na 4 kuma ba za ta sauyawa ba wato *khel* 

kamar haka👇
   
1.Nafisat chawal bahut 
*khati* hai. 
....Nafisat ta *ci* shinkafa da yawa

2.Arab girl paani *peeti* hai
...Arab girl ta *sha* ruwa

3.Nasma har din vidhyalaya *jati* hai.
...Nasma tana *zuwa* makaranta kullum

4....Zuwairiya *khel* rahi hai  
...Zuwairiya is *playing* 
Zuwairiya tana *wasa

👇 ga wasu misalan aikin a cikin umarni

 ( 1) मतशी पानी लाओ... Matashi paani lao
....Matashi kawo ruwa 
*lao...kawo

(2) रुको महरजा...ruko Maharaja
....dakata Maharaja
(3) उमर जाओ...Umar jao 
...Go Umar 
..umar tafi

Post a Comment (0)