MOWAR MATA


MOWAR MATA

Uwar gida ko kin san da cewa Iya sarrafa girki mai ɗanɗano yana ɗaya daga abubuwan da mai gida ke so a tattare da ke kuwa?. Da yawa Saɓani ya na fara shiga tsakanin mai gida da uwar gida idan har aka ce bakiniya girki mai ɗanɗano irin na zamani ba.

Littafin MOWAR MATA, littafi ne da zai mai dake MOWA a wurin mijin ki, ta hanyar koyar da ke Salo salo na girke-girke irin na zamani. Ta yadda ba mai gidan ki ba, hatta baƙo idan ya zo ya kwashi girkin a gidan ki sai ya ji ina ma ace matar sa ce take masa irin wannan griki.

Ƴar uwa ina baki shawa don hana mijin ki yi miki kishiya. Hanzarta kasuwa don mallakar naki littafin, kar ki zamo a baya wajen ɗauke hankalin mai gida a fannin girki.

Tuna da sunan littafin
MOWAR MATA
(Ƙwalam Maƙulashe da Ƙayatattun Girke Girke)

Na
Zubairu M. Balannaji.
Post a Comment (0)