SIRRIN ƘWAI


🍃🌷🍃


    
               🍃🌷🍃
 *SIRRIN KWAI* 🥚
 *WADANNAN BANDA SOKUWAR MACE* 💁🏻‍♀️

Gadai kadan daga cikin sirrin kwai ajiki n mace idan kina fa ma da bushewar ga ba ki samu ganyen ugu ki matse ruwan a kofi ki fasa kwai guda daya ki gaura ya sosai acikin ruwan gwanda saiki samu garin madara cokali biyu ki zuba sannan ki zuba zu ma cokali uku saiki samu lemun tsami ki matse rabinsa saboda kadaazafi karni ki gauraya sosai saiki daure ki shanye bayan 1 hour zakiga yanda ni ima take ajikinki
idan kuma bayan ni ima kinaso danda nonki ya rikitarda oga to

🍃🌷
 kwai kamar uku zaki samu ko Hutu dama kin jika minanas da kanunfari sun kwana aruwa saiki tafasa ruwan ya danyi zafi saiki juye ruwan koyin ki kada sosai amma shima yanada kyau kisaka lemon tsami kadan saboda karni saiki shanye gaba daya idan dare yayi zaki ga abun mamaki domin ni ima tareda dandano ba a maga na..


 _kiyi kokari kiyi koda daya daga ciki_ 


🍃🌷🍃

Ki samu ruwan zogala wadanda aka dafa karamin kofi daya ki aje gefe sannan ki dafa kanumfari da minannas da ganyen shayi idan suka dafu ki tsaye ruwan ki hada Dana zogale kisamu kwanki daya ki kade tareda lemon tsami kijuye cikin wannan hadin kisa Zuma da madara ki motsa ki shanye hmmm.....wani zance ba'a magana🤭 kedai gwada 

Ba'abari ya kwana zai iya lalacewa 🙅🏻‍♀️



      🧕🏻 *GYARA DA KANKI* 🧕🏻


    *BY ADMIN SUMAYYA*✍🏻
 *09033060508*
Post a Comment (0)