WAƊANDA CIWON SANYI YA FI KAMA SU


*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*

*_Wa'inda Ciwon Sanyi Yafi Kamasu_*

*_Mata Yan Makaranta;_* kamar student wanda suke boarding school sec.still kma anan ne ake samun lesbian da toilet marasa kyau..
Daganan yake samo asali,,,da angama aje high institution se acigaba da yadashi,,ta lesbian da kuma use if toilet.

*_Yan Mata;_* Macen da saurayinta ke wasa da ita bawae sex ba,,yana using fingers dinshi yana fingering nata ko yasa penis dinshi yana shafawa mata jikin vagina bawae ya shigetaba,,shima yanasa infection.
Aduk ranar da taso hknan benan setayi anfani da hanunta ta biya ma kanta bukata.

*_Amare;_* amare suna facing matsalar nan,,anyi shaye shayen maganin mata,,kllm farji a jike over daganan bacteria growing dinta zai zama excess sekiji gabanki na dan tsira hka. Kokuma bakuncin penis a vagina wasu kanji ciwo alokacin,,so ciwo ajike kullm dole ya rure ya zama infection.

*_Masu Ciki;_* yawanc cikin farko suna samun hka saboda under age kokuma sunada infection din kafin cikin be nuna ba seda ciki ya shiga.
Yawanci kma is due to Amniotic fluid ruwanda jariri ke rayuwa aciki,,so mace dole tazama wet akoda yaushe shine kesa infection bt it verry minor.

*_Matan Aure;_* Idan kishiya nadashi dole kishiyarta ta dauka,,kokuma mata wanda mazajensu kesa masu finger wajen wasa,ko masu yawan using condom. Maza masu neman mata awaje suke kawo ma matansu infection,,ko mata masu shige shigen toilet barkai suke kawo infection agida.


Wabillahi Taufiq.


Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*


*- Zauren Macen Kwarai-*


*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai a shiga ta wannan link din* 👇👇👇

https://chat.whatsapp.com/GqtP5PUubzCHPlL92GDFT1
Post a Comment (0)