Zan iya ajiye azumi daga Katsina zuwa kano?

*ZAN IYA AJIYE AZUMI DAGA KATSINA ZUWA KANO??!!*
:
Daga zauren
Khulafa'ur-rashiidun".
:
Assalamu alaikum nice zani kano kasuwa daga katsina shin zan iya aje azumi?
:      
                ******
:
Wa,alaikumussalam

Alhamdulillah
.
Idan bazaki sha wahalaba, zaki iya ajjiyewa, idan kuma zaki sha wuya, seki ajjiye.
:
Haka Abun yake a kowanne matafiyi , kuma yanadaga cikin abinda ayata 184 cikin suratul baqara, take karantarwa, hadisai sun fassarashi a hadisi me Number ta 1943 abukhari, da muslim 1121 "inkaso ka azumta, inkaso kasha"
-
Anas dan malik yace, munkasance muna tafiya(bulaguro) tare annabi Sallallahu alaihi wa sallam, (masu azumi basa aibatawa wanda basa azumi,(Ahalin tafiya ba) haka suma marassa azumin basa aibata masu azumi.  Bukhari 1947 muslim 1118.
.
Amma bayadaga cikin Da'a fa, yin azumi, alhalin ana tafiya, kaman yadda hadisin   bukhari  ya nuna a lamba ta 1844 dakuma  muslim 2667.
   Hakanan kuma "ALLAH be sama bawan sa  Qunchiba acikin Addini" suratul hajj78, kumafa ALLAH yace "ALLAH yana nufinmu dasauki, baya nufanmu da qunchi" baqara 185.
-
'Yan uwa muriqi sauqin da ALLAH yamana. Kaman yadda nabiyur rahama yafada (a littafin AL-IHSAN 354) na baihaqi hadisi ne hasan
   Wallahu a,alam
     Dan qarin bayani, duba (Taisirul allam 1/364 ZUWA 366..
.
Wallahu a,alam
:
➡ Muhammad Auwal Hussain Abu ja'afar
========================
*```Date* ```[17-09-1439]Hj {2-06-2018}
  Kuna iya samun mu ta Internet/website http://khulafau.cf
_Masu buqatan Group suyima daya daga cikin Number's innan maga ta whatsApp_
+2349033206238
+2347035269582
+2348063796175
           *```Kuna iya samun mu ta facebook*```
facebook.com/khulafaurrashidun
((سُبْحَانَكَ اللَّهُمَّ وَبِحَمْدِكَ، أشْهَدُ أنْ لَا إِلَهَ إِلاَّ أنْتَ، أسْتَغْفِرُكَ وأَتُوبُ إِلَيْكَ))
〰〰〰〰〰〰〰〰✔
*Wanda yaga gyara, yasanar damu !*

Post a Comment (0)