ME AKE NUFI DA ƊAƊEWAR GABA?


*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*

*_Me Ake Nufi Da Dadewan Gaba_*

Yar uwa abin da ake nufi da dadewan gaba shine zaki ji gabanki yana radadi ko zafi kamar yadda idan mutum ya taba tarugu zai ji hannun ya radadi to haka dadewan gaba yake.

Yar uwa wani lokaci zaki ji ba zafi ko radadin amma zaki wajen ya dade yayi ja sosai wanda ko ni'ima ta sauko yayi saduwa zai dauke ni'iman.

Yar uwa kuma da zak duba wajen zaki ganshi yayi wani ja sosai kamar jini zai fita a wajen.

Yar uwa in kina fama da wannan matsalan ba zaki taba jin dadin saduwa ba facema zaki ji kamar ana azabtar dake ne.

Yar uwa kuma wannan matsalan ciwon sanyi ne yake kawo shi.


Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*


*- Zauren Macen Kwarai-*


*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai a shiga ta wannan link din* 👇👇👇

https://chat.whatsapp.com/GqtP5PUubzCHPlL92GDFT1
Post a Comment (0)