YADDA AKE HAƊIN ƘARA ƘIBA


*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*

*_Yadda Ake Hadin Kara Kiba_*
⁞⁝⁝
Wacce take so jikinta yayi kyau taga tana cikowa, fatarta tayi kyau da haske, to ga wani sirrin.

Zaki nemi kayan hadi kamar haka;
* Lemon Zaki
* Lemon tsami
* Kwaiduwar kwai
* Zuma mai kyau
*Bayani;* Zaki samu wadannan kayan hadin sai ki matse lemun zakinki da lemun tsami a wajen daya, sai ki fasa kwai guda daya kiyi amfani da kwanduwar kwan, sai ki sa ta a cikin ruwan lemun nan, ki zuba zuma mai kyau babban cokali uku, sai ki juya ki sha. Amma da safe zaki dunga sha kafin abinci.


Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*


*- Zauren Macen Kwarai-*


*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai a shiga ta wannan link din* 👇👇👇

https://chat.whatsapp.com/CzHKa3hRV7DDAAqmz8T1WZ
Post a Comment (0)