FINAN-FINAN DA ZA A SAKI A WATAN NAN MARCH


FINAN-FINAN DA ZA A SAKI A WATAN NAN MARCH..

Duk da ba a Dau tsawon Lokaci da Dawo Kallo a Sinimu ba Sakamakon Ballewar Annobar Civid-19 Wancan Shekarar Amma a ynz Haka Bollywood Sunaso Su dawo da Zafinsu Domin Tuni an jera Finan-finan da Zasu Fita a iya watannan na March Gasu Kamar haka:-

Ranar Juma'a 12, ga Watan March Films Biyu Sune TIME TO DANCE na Matashin Jarumi SOORAJ PANCHOLI da Kanwar Katrina Kaif me Suna ISABELLE KAIF film dinta na farko kenan Inda Zai Fita Rana Daya da FAUJI CALLING film din SHARMAN JOSHI..


19 ga Watan March Gagarumin Film din Nan me Taken MUMBAI SAGA na Jarumi JOHN ABRAHAM, EMARAN HASHMI, SUNIL SHETTY da KAJAL AGGRAWAL.


22 ga Watan March Kuma Film me taken HAATHI MERA HAATHI Jaruman Ciki Rana Daggubati, Pulkit
Samrat, Zoya Hussain.

26 ga Wata Kuma Film Me Taken SAINA na Jaruma Parineeti Chopra.


By #AbbaIndiaDala
Post a Comment (0)