💯AREWA STUDENTS ORIENTATION FORUM💯
A INA YAKAMATA NAYI RIJISTAR JAMB?
Kashi Na Uku
A manufar wannan program na bayyanawa Dalibai Amintattun guraren da hukumar Jamb ta Amince Dalibai suyi rijistarsu ta Jamb UTME dakuma DE, wato Approved Cbt centres, da suke a fadin Jihohin Arewacin Najeriya guda Goma sha Tara, dakuma Babban Birnin tarayya Abuja,
To a yau zamu dora Program dinne da Cbt centres da hukumar Jamb Amince dasu a jihar Benue, tareda Adireshin kowacce Cbt Centre.
Jihar Benue dai tanada Cbt Centres guda Goma sha Biyu,
Gasu kamar haka:
1• Benue State University, CBT CENTER, Makurdi, Benue State
2•Calvary arrows College, Km 20 Gboko Aliade Road, Gboko, Benue State
3•CBT Center, Opp. Beco Filling Station, Makurdi Rd, Otukpo, Benue State
4•College Of Education, CBT Center, Oju, Benue State
5•Eclipse Technology Limited, Lucky Child International School, Olaochagbaha, Otukpa
6•Excellent International College Centre 1, Gboko, Benue State
7•Excellent International College Centre 2, Gboko, Benue State
8•Federal University Of Agriculture Makurdi, ETC centre, Makurdi, Benue State
9•Information And Communication Tech Centre, College Of Education, Katsina-Ala, Benue State
10•JAMB Zonal Office, Makurdi, No. 146, George Akume Way, Makurdi, Benue State
11• Our Lady Of Mount Camel College, Km 5, Naka Road, Makurdi, Benue State
12•Universal CyberNet Ltd, 3, Ochidoma Rd, Otukpo, Benue State.
Wadannan🖕sune Cbt Centres din da hukumar Jamb ta Amince dasu a yanzu haka a jihar Benue.
∆Yanada kyau Dalibai su sani Cewar Yin Rijista a wani Gurin da ba Cbt centres ba, kan Iya haifar musu da matsala a lokacin Jarrabawarsu, Saboda haka Yanada Kyau Suyi kokarin kiyayewa.
A kashi Na Hudu na wannan program zaku jimu, Dauke da Approved Cbt Centres na Jiha ta Gaba, a cikin Jihohin damuke dasu a Fadin Arewacin Najeriya.
NB: kusani Cewar Wadannan CBT Centers ne Wanda JAMB ta Tabbatar Dasu a Shekarar 2021, Adadin Nasu Zai iya Raguwa ko kuma Karuwa anan Gaba.
MUNGODE
Daga Ofishin Secretary General
Marubuci: MIFTAHU AHMAD PANDA (PRO ASOF JAMB ONLINE ORIENTATION COMMITTEE).
@ASOF 2021
08039411956 / 08038485677.