*_FALALAR CIYAR DA IYALI_*
Ciyar da iyali da dukiyar Halas da kyautatawa da niyyar samu lada, yana da falala mai yawa kuma yana cikin manyan aiyuka masu saukin kai mutu aljanna.
Manzon Allah ï·º yana cewa:-
*(Dinaaran da aka yi sadaka dan É—aukaka addinin Allah, da Dinaaran da aka yi sadaka da shi dan Æ´anta bawa, da Dinaaran da aka yi sadaka da shi ga miskini, da Dinaaran da aka ciyar da iyali da shi, wanda yafi girman lada a cikin su, shine Dinaaran da aka ciyar da iyali da shi, yafi girman matsayi da lada a wajan Allah)*
@رواه مسلم.
*النووي رØمه الله:*
Yana cewa:
"Wannan Hadisi yana da manyan Fa'idodi masu yawan, ga kadan daga cikin su:-
*_Idan za kayi sadaka to kayi akan wannan jerin, kenan ka fara da ciyar da iyali sannan miskini sannan Æ´anta bawa sannan ciyarwa dan É—aukaka addinin Allah_*.
*_Idan aiyuka masu falala suka hadu, to ana gabatar da mafi falala da muhimmanci a cikin su sannan wanda ya biyo bayan sa, sannan wanda ya biyo bayan sa cikin falala_*.
@Ø´Ø±Ø Ù…Ø³Ù„Ù… (Ù§/٨١)
Allah ne mafi sani