HUKUNCIN CANJA HALITTA


*HUKUNCIN CANZA HALITTA (BLEACHING)*

https://chat.whatsapp.com/Dv6jmbFbNBd3qcd41OWH2k

*TAMBAYA*❓

_mlm dan allah inadatambaya meye hukuncin matar da takeyin bulicin buduruwa ko baxawara ko yarinya_

*AMSA*👇

_To bayin Allah Imamul Bukhari da muslim da Nasa'i da Abu Dawud Sun rawaito Hadisi daga manzon Allah ﷺ cewa: Allah ya tsinewa masu canza halittarsu. Sabida haka Yin Bleaching ga mace ko namiji Haramunne kuma akwai tsinuwa ta la'antar Allah ga masu aikata hakan_
..
Wallahu A'alam

ﺳﺒﺤﺎﻧﻚ ﺍﻟﻠﻬﻢ ﻭﺑﺤﻤﺪﻙ, ﺃﺷﻬﺪ ﺃﻥ ﻻ ﺇﻟﻪ ﺇﻻ ﺃﻧﺖ، ﺃﺳﺘﻐﻔﺮﻙ ﻭﺃﺗﻮﺏ ﺇﻟﻴﻚ

Zaku iya samu wannan group na Facebook ta wannan hanyar👇
Https://www.facebook.com/groups/336629807654177
Join us on Facebook🖕
Post a Comment (0)