TAMBAYA TA 1087


*TAMBAYA TA 1089:*

Assalamu alaikum mallan kamar yadda yake a musulinci mace bata axumi sae da izin mijinta shin koda ace yayi tafiya ne baya garin xata iyayin axumi basai ta fada mishi ba, kuma shin mallan ga wacce bata da aure kamar budurwa wa xata ta fadawa kuma dolele sae ta fada ko kuwa
=
=
*AMSA:*⤵
***
_Ga hadisin yanda yake: Ba ya halasta ga wata Mata tayi azumi a lokacin da Mijinta yana Gida sai da izinin shi, Sedai azumin farilla. Dan haka wannan yana nuna in mijinta baya Gida to zata iya azumin ta ko da bata tambaye shi ba. Ita ko dama mara miji ai babu wanda ze ji dadi da ita balle ace se ta tambaye shi dan kar ya karya mata Azumin ko makamancin shi_
=
=
*_📝AMSAWA:📚_*
Malam Yusuf Salisu Kaduna
*~Via~📚 MATA MUMINAI 📚*
*+2348108407420*
*+2347033537189*
*+2348168315013*
Domin kasancewa damu ta shafinmu na facebook se abi ta wannan hanyar a shiga ayi like
https://www.facebook.com/MATA-muminai-1841397762846865/

Telegram
https://t.me/MataMuminai

سبحانك اللهم وبحمدك أشهد أن لا إله إلا أنت أستغفرك وأتوب إليك.
Subhanakallahumma wabihamdika ash hadu anla ilaha illa anta astagfiruka wa'atubu ilaika".
Post a Comment (0)