MUNA BIYAWA KANMU BUQATA NIDA SAURAYINA TA HANYAR FIRA AWAYA 📱



MUNA BIYAWA KANMU BUQATA NIDA SAURAYINA TA HANYAR FIRA AWAYA 📱

https://chat.whatsapp.com/IZhc4HXjGXFDOuOmx3ceZA

*TAMBAYA*❓

Assalamualaikum
Malam nice da saurayina To Malam ya kasance Muna biyawa Junan mu bukata Ta hanyar Waya
   Mal menene hukuncin haka amusulunci?

*AMSA*👇

Wa'alaikumus salam Warahmatallahi Wabarkatahu

To baiwar Allah wannan haramunne babu kyau
Ita zina dama kala kala ce malamai suka rarrabeta
      Akwai zinar ido wato kakalli tsiraici harkaji dadi akwai zinar baki wato kuyi magana ta sha'awa dankuji dadi akwai zinar hannu wato masoya suringa taba junansu ayita wasanni har aji dadi
      Akwai zinar farji wato kwanciya da mace asadu da juna wato babbar zina kenan

To yar uwa duk wannan abubuwan dana ambata dukkansu sunansu Zina
    Illa iyaka kawai wata tafi wata amma duk wacca kikeyi aciki to sunanki wacca takeyin zina saidai kituba kikoma ga Allah Kuma saurayin naki dama ba auranki zaiyiba
       Idanma auranki zaiyi to zaki auri wanda mutuncinku yazube tundaga waje
Allah shine masani

JUNAIDU BALA ABDULLAHI
Abu salma

Zaku iya samu wannan group na Facebook ta wannan hanyar👇
Https://www.facebook.com/groups/336629807654177
Join us on Facebook🖕
Post a Comment (0)