BESTY

BESTY BESTY BESTY BESTY



Wai waye male besty ne a gurin mace?
Amsa:-
1:-shine wani wanda mace ta yarda dashi bata boyemai komai nata duka sirrinta tana iya fadamai har wanda mahaifiyarta bata saniba...
Matsala:-akwai matsala a auren macenda wani kato yagama sanin sirrinta a waje wanda babu dangin iya ba na baba..Duba da cewa duk sirrinnan nata daya sani abokansafah saisun sani,suma abokan su saisun sani....
2:-Besty Shine wani namiji wanda budurwa take bance bata jin kunyar shi takan iya fitomai a duk yanda take......
Matsala:-Wannan base nace komaiba inkai namijine kasan me matsalar hakan....
3:-Akan komai nata tana yin shawara da Bestynta....
Matsala:-Akan komai kagan kenan in kaima saurayintane bakada wani sirri tsakanin kaida ita komai kukai seta fadama wani kato tanemi shawaransa....
4:-Besty wanda mace tabashi yardarta gabaki daya..
Matsala:-Shin taya xuciyarka xata aminta da wacce kasan taba wani kato a waje yarda fiyeda wacce tabaka....
5:-Besty Shine wanda bata boyemai samunta kuma inta samu sunaci tare.....
Matsala:-alaji babu wanda katonnan da suke cema besty sukema kallon shasha shi da abokansaba kamar saurayin budurwan dayake bauta musu....
6:-Besty Shine wanda inta shiga matsala shi take nema
Matsala:-kayi tunani akan auren macenda in ta shiga matsala bata saba neman mahaifiyar ta akaiba se wani kato a waje.....
7:-Wata ita da Bestyn nata sukan yi rayuwa ta Allah ammah wasukam rayuwan mata da miji suke..kowa yasan haka so wannan kadai yakan iya sa xargi axujiyan mijin dayasan matarsa a hannun wani kato ya kwatota....
7:-Besty Shine wanda xata iya batawa dakai xata iya fada dakai a kansa...
Matsala:-kayi tunani akan auren macenda xata iya rabuwa dakai akan wani kato daban....
8:-Meyasa male besty baya tabayin budurwa wacce takeda besty itama ko kuma yabar kanwarsa tayi besty saidai in be saniba tayi..
9:-Wasunsu ko aure sukai suna tare kai sai amaidaka shasha kuma still ba fasa fadamai sirrunku xataiba...wasukuma sunada hankali iya waje ne in tayi aure an rabu.. ammah taya xaka gane taka mehankalince xasu rabu bayan ka aureta wannan mah yakan iya sa shakku a xuciyarka....
🤔Imagine ka auri mace tana xuwa aiki and gun aikin su daya da wancan katon da take cema besty...
😂Bros don't kill urself wajen kishi da Bestyn ta kawai in xuciyarka tagaxa yarda barmata abinta nd go look for maccen aure....
😅Hajiya babu wata Bestyn data wuce mahaifiya babu wani ko wata daxai rike miki sirrinki yabaki shawara kamar mahaifiya....shi wancan da kike cema besty wlh ko yaushe akwai nashi planning akanki...
Post a Comment (0)