HAƊIN 'YA'YAN RUMAN DON ƘARIN GIRMAN NONO



*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*


*_Yadda Ake Hadin Garin Yayan Ruman Don Kara Girman Nono_*


Zaki nemi kayan hadi kamar haka;
* Garin yayan ruman
* Garin habbatus sauda
* Garin yayan hulba
* Garin alkama
* Garin gero
* Madara
*Bayani;* Zaki samu duk garin da aka ambata a sama sai ki hadesu guri guda su hade ki gauraya ki dunga dama kunu da shi kina zuba madara kina sha.

Wabillahi Taufiq.


Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da take, ta wa'innan numba;* 👇 👇 👇

08162268959,08038902454
Post a Comment (0)