HAƊIN ƘARIN NI'IMA



*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*
 

*_Yadda Ake Hadin Dayake Kara Ni'ima_*


Zaki nemi kayan hadi kamar haka:
* Kokumba 3
* Tufa (Apple 2)
* Madara gwangwani daya
* Zuma
* Garin kanunfari
*Bayani:* Zaki samu kokuma ki wanke tare da tufan, sai ki yanka kanana sai ki markada,
Sai ki tace ki zuba garin kanunfari da madara da zuma, sai ki juyashi sosai sannan ki juyeshi abin sha ki dunga sha.

Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da take, ta wa'innan numba;* 👇 👇 👇

08162268959,08038902454
Post a Comment (0)