HUKUNCIN MIJIN DA BAYA GANIN DARAJAR IYAYEN MATAR SA?

HUKUNCIN MIJIN DA BAYA GANIN DARAJAR IYAYEN MATAR SA?



*TAMBAYA*❓

Malam Dan allah inada miji Amma baya ganin mutumcin iyayena saboda ansani makaranta yace bazanyiba iyayena sunce sainayi kumafa anyi alkawari zancigaba in anyi aure ama yanzu yace bazanyiba sanadiyar yace bazanyiba iyayena sunce sainayi saboda anyi alkawari shine yace baiganin darajarsu da mutumcinsu tom malam zan iya zama dashi koko inrabudashi yace har abada yabar ganin mutumcinsu inrabudashi koko inzauna dashi dan hakama yanzu ina gidan mune


*AMSA*👇

Duk namijin daya tabbatar baya ganin mutumcin sirikansa mace tanada zabin tazauna dashi kota rabu dashi domin ganin mutuncin iyayanta da girmamasu bawai kyautatawa bace wajibi ne akansa wannan yana cikin hakkoki goma da mace take dashi akan mijinta dan haka inhar anyi alkawari dashi ya amince daga baya idan yace baiyaddaba bashida hujja saba yarjejeniya sufface ta kafirai Allah shine masani
:
*JUNAIDU BALA ABDULLAHI*
Abu salmah

Domin Neman Karin bayani akan wata fatawa sai Ku kira wannan numbar↓
+2347065588557
 ﺳُﺒْﺤَﺎﻧَﻚَ ﺍﻟﻠَّﻬُﻢَّ ﻭَﺑِﺤَﻤْﺪِﻙَ، ﺃﺷْﻬَﺪُ ﺃﻥْ ﻟَﺎ ﺇِﻟَﻪَ ﺇِﻻَّ ﺃﻧْﺖَ، ﺃﺳْﺘَﻐْﻔِﺮُﻙَ ﻭﺃَﺗُﻮﺏُ ﺇِﻟَﻴْﻚَ 

‎Ga ma su sha'awar shiga wannan group sai a turo da CIKAKKEN SUNA zuwa ga lambar mu ta WhatsApp
08087788208
08054836621
 *_Group Admin: ▽_*
 *MAL. HAMISU IBN YUSUF*
Post a Comment (0)