*Assalamu Alaikum*
.
.
*Tambayata 5'913:*
=
Inason ayimin cikakken bayani game da ilmu alkalam
=
=
Amsa
=
_Toh ai yin cikakken bayani gameda ilmul Kalam yana bukatar akalla mu kwashe kamar sati guda munayinsa bamu gamaba saboda irin sharrinsa. Dan haka shawarata gareka shine ka rungumi littafi ka nufaci makaranta wajen malaman sunnah sannu ahankali insha Allahu zasu wayar maka dakai ka fahimci wannan ilimi wanda yakeda hatsarin gaske. Amma a takaice Ilmul kalam shine ilimin aqida wanda ake ginashi abisa hujjoji na hankali tsantsa, babu aya babu hadisi kawai tsurar hankali ake dogaro dashi wajen gina aqiar ilmul kalam. Kuma wannan ilimine wanda aka samoshi daga wajen Mutanen girik, wannan ilmul Kalam din saninshi baya amfanarda mutum komai sannan rashin saninshi kokadam baya cutarda mutum. Ibnu Taimiya yace: Mutum daqiqi baze iya fahimtar Ilmul Kalam ba, shikuwa mutum me hazaqa to bayada bukatar wannan ilmul kalam din. Wato Ilmun lã yafhamuhul balid, walã yahtaju ilaihiz zakiy. Dan haka kaga kenan kaima da kake mana tambaya babu amfanin mutsaya muna bata lokaci wajen yin maka gajeren bayanima akanshi bawai cikakkeba domin malamai sunce mutum me kwazo bayada bukatarshi, daqiqi kuma baze iya ganeshiba. Amma inka duba ko sharhin Nuniyyar Qahdani zakaga bayani akanshi kokuma sharhin wasidiyya*****_
=
=
Allah Yasa mudace
.
.
*DAGA ZAUREN*
.
*KITABU WAS SUNNAH*
.
*مجلس تعليم الكتاب والسنة*
📓📔
Watsaps
08036222795
09031200070
.
°
Yau
26-09-1440
31-05-2019
=
=
Zaku iya samun shafinmu na facebook ta wannan hanyar
http://m.facebook.com/Kitabu-Wassunah-1522000298067561/
.
Domin samun shafinmu a Telegram
https://t.me/joinchat/IqYRYUcyJstfI3sSYKPKsQ
°
Kuna iya samun tsoffin darussanmu kai tsaye ta cikin wannan shafin
http://www.zaurenkitabuwassunna.blogspot.com
.
ﺳﺒﺤﺎﻧﻚ ﺍﻟﻠﻬﻢ ﻭﺑﺤﻤﺪﻙ, ﺃﺷﻬﺪ ﺃﻥ ﻻ ﺇﻟﻪ ﺇﻻ ﺃﻧﺖ، ﺃﺳﺘﻐﻔﺮﻙ ﻭﺃﺗﻮﺏ ﺇﻟﻴﻚ.
.
Subhanak Allahumma wabi hamdika ash hadu anla ila ha illah anta astagfiruka wa atubu ilaikait