KA RIBACI LOKACIN BUƊE BAKI DON ISARWA UBANGIJI BUƘATUNKA



KA RIBACI LOKACIN BUƊE BAKI DON ISARWA UBANGIJI BUƘATUNKA

_Hadisi Ya Tabbata Manzon Allah (ﷺ) Yana Cewa:_
 
عن أبي هريرة رضي الله عنه قال : قال رسول الله صلى الله عيله وسلم : *{ثلاثة لا ترد دعوتهم : الصائم حين يفطر والإمام العادل و دعوة المظلوم يرفعها الله فوق الغمام و تفتح لها أبواب السماء و يقول الرب : و عزتي و جلالي لأنصرنك ولو بعد حين}*

_An Karɓo Daga Abi-Hurairah (ra) Yace: *Manzon Allah (ﷺ)* Yace: *(Lokuta Uku Allah Baya Mayar da Addu'a a Cikinsu: Mai Azumi Yayin da Yake Buɗe Baki; Da Shugaba Shugaba Adali; Da Addu'ar Wanda Aka Zalunta Ubangiji Ya Ɗaukakata Saman Girgije, Sannan a Buɗe Mata Ƙofofin Sama, Sai Ubangiji Yace: “Na Rantse da Girmana da Buwayata Sai Na Taimake Ka Koda Bayan Wani Lokaci Ne”).*_

*ALLAH KA AMSHI ADDU'OIN MU, KA BIYA MANA BUƘATUN MU NA ALKHAIRI*

_*✍🏽Abu Aysha Al-Maliky*_

_*ZAKU IYA BIBIYAR MU TA WAƊANNAN HANYOYIN SADARWAR👇🏽👇🏽*_

_WHATSAPP_
 *+2347055883010*

*FACEBOOK:*
https://www.facebook.com/groups/222507361428028/

*TELEGRAM:*
https://t.me/joinchat/OOh5_RUljMIixFLQgNCDyg
Post a Comment (0)