KAFIN KAYI AURE KASAN WADANNAN HUKUNCIN KUWA??



KAFIN KAYI AURE KASAN WADANNAN HUKUNCIN KUWA??

🤝 Wace mace ya kamata ka aura?? Ke kuma wane namiji ya kamata ki aura a ka'ida ta Shari'a??

🤝 Wace hanya ake bi Dan tantance mace a Addini?? Kuma wace hanya akebi Dan tantance miji a ka'ida ta Shari'a??

🤝Shin kasan menene Aure kuwa?? Kasan kuma menene manufa da hikimar yin Aure??da Sharadan yin Aure??
Misali: 
Aure baya yiwuwa sai da dayan abubuwa guda 4 Waliyyi , Shaidu , Sadaki ,Siga. Shin kasansu kuwa??

🤝 Hakkin miji akan matarsa da Hakkin mata akan mujinta a shari'a ka sansu??

🤝 Idan rikici ko rashin jituwa ya faru tsakanin ma'aurata wace hanya akebi Dan warware matsalar a ka'ida ta Shari'a??

🤝 Idan ya kama miji zai Saki matarsa wane matakai ake bi ??
Shin yaya ake sakin??menene ka'idojin Saki da Hukuncin sa a Shari'a??

🤝 Idan aka Saki mace yaya zata yi kuma yaya zata yi Iddar ta da Sharadan yin Iddar??

🤝 Yaya miji zai komo da matarsa?? Kuma ya ake komen??

*Dukka wadannan Tambayoyi ya kamata ace mace da Namiji sun sansu kafin yayi Aure.*

Whatapp 3
https://chat.whatsapp.com/FGQYsOSQM1l0mKzRthbrHe

Whatapp 1
https://chat.whatsapp.com/EKtgrqYRKDuFd0EUSYCTWq

Whatapp 2
https://chat.whatsapp.com/G7mTlkEqLHC5sVFVRUWg0x

Facebook
https://www.facebook.com/1381849505402906

Telegram
https://t.me/joinchat/AAAAAFQUw8p7Od3N1bRaGQ
Post a Comment (0)