WASU DAGA CIKIN MATSALOLIN DA RASHIN GAMSAR DA MAIGIDA KE HAIFARWA

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*



Wasu Daga Cikin Illolin Mace Takasa Gamsar Da Mijinta

* Yana sa maigida ya ji baya shaukin matansa.

* Yana rage soyayya. 

* Yana sa ma maigida raunin mazakunta.

* Yana rage ma maigida yawan sha'awan uwar gida.

* Yana haifar ma mace da kiyaya a gun maigida.



Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da take, ta wa'innan numba;* 👇 👇 👇

08162268959,08038902454
Post a Comment (0)