YADDA AKE HAƊIN ZUMAR MATA

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*



*_Yadda Ake Hadin Zumar Mata_* 


Zaki nemi kayan hadi kamar haka;
* Garin bawon kankana
* Garin bawon Kokumba
* Garin bawon kabewa
* Garin yayan minannas 
* Zuma
*Bayani;* Zaki samu wadannan kayan hadin sai ki hadesu guri guda ki gauraya sai ki zuba Zuma akai ki juya ki dunga sha, hmmmm wannan hadin yana matukar saukar da ni'ima.

Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da take, ta wa'innan numba;* 👇 👇 👇

08162268959,08038902454
Post a Comment (0)