*Assalamu Alaikum*
.
*Tambaya ta 7,255:*
=
Shin idan matar mutun tasama ciki yakai wata.4 zaidena saduwa da itane? Gudun kada wanicikin yakara shiga koko yazaiyyi??
=
=
Amsa
=
_Toh ai bansan ta inane za'ayi ace mace me ciki takara samun wani cikiba kuma, toh ta ina dayan cikin ze shiga kuma a ina ze zauna? Amma bansaniba kila ko kai likitane bincikene irin naku ya nuna hakan yana yiwuwa. Amma dai a addinance babu lefi a tara da mace me ciki koda gobe zata haihu matukar bazata cutuba ya halasta mijinta ya kusanceta. Inkuma kace wani cikin ze shiga tog ba se a haifi 'yan biyuba kenan. Ko bakada labarin wata mace ta haifu har yara goma? Toh dan haka shima wannan babu wani lefi a addinance. Amma dai ana iya kusantar likita aji mene bincikensu ya nuna****_
=
=
Allah Yasa mudace
.
.
*DAGA ZAUREN*
.
*KITABU WAS SUNNAH*
.
*مجلس تعليم الكتاب والسنة*
📓📔
Watsaps
08036222795
09031200070
.
°
Yau
03-11-1442
13-06-2021
=
=
Zaku iya samun shafinmu na facebook ta wannan hanyar
http://m.facebook.com/Kitabu-Wassunah-1522000298067561/
.
Domin samun shafinmu a Telegram
https://t.me/joinchat/IqYRYUcyJstfI3sSYKPKsQ
°
Kuna iya samun tsoffin darussanmu kai tsaye ta cikin wannan shafin
http://zaurenkitabuwassunnah0.blogspot.com
.
*ﺳﺒﺤﺎﻧﻚ ﺍﻟﻠﻬﻢ ﻭﺑﺤﻤﺪﻙ, ﺃﺷﻬﺪ ﺃﻥ ﻻ ﺇﻟﻪ ﺇﻻ ﺃﻧﺖ، ﺃﺳﺘﻐﻔﺮﻙ اللهم ﻭﺃﺗﻮﺏ ﺇﻟﻴﻚ*
.
*Subhanakallahumma wabi hamdika ash hadu anla ila ha illa anta astagfirukallahumma wa atubu ilaika*