AL-BISHIRIN KA MUMINI, KAYI FARIN CIKI.



AL-BISHIRIN KA MUMINI, KAYI FARIN CIKI.

   Karanta kaji👇.
قال رسول الله صلى الله عليه وسلم: "عجبا لأمر المؤمن إن أمره كله خير، وليس ذالك لأحد إلا المؤمن، إن أصابته سراء شكر؛ فكان خيراله، وإن أصابته ضراء صبر، فكان خيراله".
      [رواه مسلم].
Manzon Allah "S A W" Ya ce: "Al-amarin mumini yana bani mamaki, lallai al'amuran sa gaba daya alkairi ne, babu wadda yasamu wannan sai mumini, idan abin farin ciki yasa meshi, ya godewa Allah sai yazama alkairi agare shi, idan abin cutarwa yasa meshi yayi hakuri, sai yazama alkairi agare shi".
   [Muslim yarawai to shi].

RAJAB:- 19/ 1442.

MARCH:- 03/ 2021.

  Allah yasa mu dace duniya da lahira

UMAR MUHAMMAD "ABU ASIM".
          [08038315889].
Post a Comment (0)