KU KYAUTATA YANKAN KU!
Manzon Allah sallallahu alaihi wa sallama yana cewa: "Lalle Allah ya wajabta kyautatawa akan dukkan komai, zaku yi kisa ku kyautata kisan, hakanan idan za ku yi yanka ku kyautata yankan, lalle É—ayanku ya wasa/kaifa abun yankarsa (wukarsa) domin ya hutar da dabbarsa. - Muslim
#Zaurenfisabilillah
Telegram:
https://t.me/Fisabilillaaah
Facebook:
https://www.facebook.com/Fisabilillaaah/