Yadda Ake Hadin Garin Kabewa Don Karin Ni'ima

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*




Yadda Ake Hadin Garin Kabewa Don Karin Ni'ima


Zaki nemi kayan hadi kamar haka;
* Garin kabewa
* Garin aya
* Garin habbatus sauda
* Garin gyada
* Madara peak
*Bayani;* Zaki samu garin kabewa sai ki hada da sauran kayan hadin ki gauraya ki dunga zubawa a cikin madara ki juya ki dunga sha.


Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal)*

*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da take, ta wannan numba;* 👇 👇 👇

08162268959
Post a Comment (0)