Yadda Ake Hadin Kyauta Bashiri

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*



Yadda Ake Hadin Kyauta Bashiri

Yar uwa wannan hadin yana da matukar mahimmanci yana saurin saukar da ni'ima kuma yana sa mai gida yaji wani dandano na musamman.

Zaki nemi kayan hadin kamar haka;
* Kokumba
* Tuffa (Apple)
* Garin albabunaj
* Garin citta
* Madara peak
*Bayani;* Zaki samu kokumbanki mai kyau ki yanka kanakana sai tuffanki itama ki yanka sai ki hadasu ki markada sai ki zuba garin citta da garin albabunaj sai ki juya sai ki barshi ya jika tace sai ki zuba madara sai ki dunga sha tundaga rana har dare.

Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da take, ta wa'innan numba;* 👇 👇 👇

08162268959,08038902454
Post a Comment (0)