YANA DAGA ALAMOMIN MUNAFURCI



YANA DAGA ALAMOMIN MUNAFURCI:-

(1)Karancin ambaton Allah.

(2)Kasala lokacin tashi yin sallah.

(3)Gaggawa gurin gama sallah, yinta cikin sauri.

Shaykh Ibnu Bazz(RA) ya ce:
"Kuma kadan ne za ka samu wanda ya fitinu da jin wake wake face ka samu wadannan sune sifofinsa"!

(فتاوى ابن باز 415:3)

"إِنَّ الْمُنَافِقِينَ يُخَادِعُونَ اللَّهَ وَهُوَ خَادِعُهُمْ وَإِذَا قَامُوا إِلَى الصَّلَاةِ قَامُوا كُسَالَىٰ يُرَاءُونَ النَّاسَ وَلَا يَذْكُرُونَ اللَّهَ إِلَّا قَلِيلًا". )النساء :142(

"Lallai ne munãfukai sunã yaudarẽwa da Allah, alhãli kuwa Shi ne mai yaudaresu; kuma idan sun tãshi zuwa ga sallah, sai su tãshi sunã mãsu kasãla. Suna nũnawa mutãne, kuma ba su ambaton Allah sai kaɗan".

Shaykh Muh'd Saleh Almunajjid

# Zaurandalibanilimi

https://t.me/Zaurandalibanilimi‏
Post a Comment (0)