YANA DAGA CIKIN SUNNAR RANAR EID



YANA DAGA CIKIN SUNNAR RANAR EID

Shaikhul Islam Ibnu Taimiya Allah ya masa rahama yana cewa; "Haduwar mutane su ci abinci a ranakun idin Azumi da layya dama ranakun Ayyamut Tashreeq Sunnah ne, kuma yana cikin shi'aar na musulunci da Manzon Allah ya sunnantawa musulmai gaba daya".

مجموع الفتاوى ٢٥/٢٩٨

#Zaurenfisabilillah

Telegram: https://t.me/Fisabilillaaah
Post a Comment (0)