WASU DAGA CIKIN SUNNONIN SALLAR IDDIN LAYYA (EID AL ADHA) 🍃
🌱Kabbarori tun daga ketowar alfijir na ranar arfa har zuwa sha uku ga watan Zul hijja bayan sallar La'asar..
🌱 Wanka da sa tufafi masu kyau domin fita sallan idi. (mata su yi shiga wacce musulumci ya yarda sannan banda sanya turare mata)
🌱 Rashin cin abinci har sai bayan sallan idi
🌱 Zuwa masallaci da ƙafa..
🌱 Chanza hanya (yayin dawowa)
#Zaurenfisabilillah
Telegram:
https://t.me/Fisabilillaaah
Facebook:
https://www.facebook.com/Fisabilillaaah/