ZINDIKI KA'DAI KE SUKAR SAHABBAI :



ZINDIKI KA'DAI KE SUKAR SAHABBAI :

Al Imam Abu Zur'ah yace "Idan kaga mutum yana sukar wani daga cikin Sahabban Manzon Allah ï·º to ka tabbatar cewa wannan mutumin zindiqi ne. (wadanda ake kiransu Atheists da turanci).

Domin kuwa dai munyi imani cewar Annabi Muhammadu ï·º gaskiya ne, Kuma Alqur'ani ma gaskiya ne. To kuma Sahabban nan dai sune suka kawo mana Alqur'ani da Sunnah har ya iso garemu. 

Don haka duk wanda ke sukarsu, to so yake ya rushe mana Alqur'ani da sunnah. Idan ya soki jakadun da suka kawo mana saqo, to ai ya soke saqon ma kenan baki daya. 

Shi kuwa mai sukarsu a matsayinsa na zindeeqi, shi yafi chanchanta da kalmomin sukar (wato shi yafisu chanchanta a kirashi makaryaci, Maha'incinci, marar kunya, marar mutunci, etc).

A duba littafi mai suna Alkifayah fee ilmir riwayah..

DAGA ZAUREN FIQHU 07064213990 (03/12/1442 13/07/2021)
Post a Comment (0)