AZUMIN TASU'A DA ASHURA



AZUMIN TASU'A DA ASHURA
 
TASU'A: Shi ne Azumin ranar Tara ga watan Muharram, an shar'anta shi ne dan saɓawa Yahudawa, Manzon Allãh (SAW) yana cewa, Idan Allah ya rayani zuwa shekara mai zuwa zan azumci ranan tara ga wata. - Muslim (1134)

ASHURA: Manzon Allah (SAW) Ya ce Game da Azumin ranan goma ga watan Al-Muharram (Ashura) ina kyautata tsammanin a wurin Allah da ya kankare zunuban shekarar da ta gabace shi. - Muslim (1162)

Note:
Laraba 18th August da Alhamis 19th August zai kama 9 da 10 Al-Muharram. 

Allah Ta'ala ya bamu ikon Azumta

#Zaurenfisabilillah

TELEGRAM:
 https://t.me/Fisabilillaaah

FACEBOOK:
https://www.facebook.com/Fisabilillaaah/

INSTAGRAM:
https://www.instagram.com/zaurenfisabilillah/
Post a Comment (0)