HIRA TSAKANIN MATA DA MIJI!



HIRA TSAKANIN MATA DA MIJI!
Miji:- "Mata ta rabin raina"
Mata:- "Na'am farin ciki na abun kaunata."
Miji:- "Wallahi yanzu haka ina cikin damuwa ne..."
Mata:- "Ah! Subhanallah meye ya faru mai gida?"
Miji:- "Wallahi Mai Gari ne yace wai duk mai mata daya ya kara, ko kuma yasa
a kashe shi..."

Mata:- "Alhamdulillah , kagamai gida zakayi mutuwar shahada kenan!"

An gaishe ku Mata!! HAHAHAHAH
Post a Comment (0)