Illolin Barin Karamin Wando Jikakke A Jikinki



*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*

Illolin Barin Karamin Wando Jikakke A Jikinki

Yar uwa ki sani barin karamin wando jikakke yana da illoli wanda zai rage miki kima da martaba a matsayin na cikakkiyar mace.

Barin karamin wando jikakke yana haifar da wasu illoli kamar haka;
* Warin Gaba 
* Bushewar gaba 
* Kumburin gaba
* Turirin gaba 
* Fesowan kurage a gefen gaba
* Sa gaba yayi saba * kaikayin matse matse
* Dauke ni'ima saboda turirin da yake fita a gaban
* Kuma idan kina saduwa da maigida zaki ji kamar ana zuba miki yaji a gaba wanda zai sa kiji maigida yana takura miki lokacin saduwa.

Da dai sauransu, yar uwa ki dage ki dunga canza karamin wando akai akai don tabbatar ma kanki martaba a wajen mai gida.

Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*


*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai a shiga ta wannan link din* 👇👇👇

https://chat.whatsapp.com/HeX36lZQwJrBJJULPa7jA5
Post a Comment (0)