Yadda Ake Hadin Garin Bawon Kankana Na Turara Gaba Don Matse Gaba

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*



Yadda Ake Hadin Garin Bawon Kankana Na Turara Gaba Don Matse Gaba


Zaki nemi kayan hadi kamar haka;
* Bawon kankana 
* Garwa shin wuta
*Bayani;* Zaki samu bawon kankana mai kyau sai ki busar dashi a cikin inuwa idan ya bushe sai ki daka ya zama gari, sai ki dauko garin bawon kankanarki bayan kinyi wanka sai ki turara farjinki dashi, yana matse mace kuma yana kashe duk wani cuta da zai dauke ni'imar mace.


Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*


*- Zauren Macen Kwarai-*


*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai a shiga ta wannan link din* 👇👇👇

https://chat.whatsapp.com/CzHKa3hRV7DDAAqmz8T1WZ
Post a Comment (0)