KOWA SAI YA MUTU



🎄 KOWA SAI YA MUTU 🎄
🍀 Musulmai da kafirai kowa ya bayar da gaskiyar cewa lallai akwai mutuwa, amma sai dai wasu daga cikin kafirai suna inkarin cewa ba za'a tashi kowa ba bayan mutuwarsa domin ayi masa hisabi, amma mu musulmai mun shaida da cewa akwai tashi bayan mutuwa sannan kuma akwai hisabi.

🍀 Kowace rai sai ta ɗan-ɗani mutuwa, amma sai dai wata rai ɗin mutuwar takan zo mata da hutu, wata kuma takan zo mata da wahala, wallahi babban gatan da zaka yiwa kanka shine tun anan duniya ka tsaya kayi abinda mutuwarka zata zanto hutu a gareka, domin mutuwa tabbas ce, kowa sai ya ɗan-ɗaneta, kuma sai yaji maƙaƙinta. 

🌴 Allah swt yace:
*كُلُّ نَفسٍ ذائِقَةُ المَوتِ...۞*

*"Kõwane rai mai ɗanɗanar mutuwa ne."*
📒 Quran-3:185
*📝 Gabatarwa & Tsarawa:*
Yusuf Abdullahi Abubakar
            *_(Alfullaaty)_*
alfullaaty499@gmail.com 



__________________________________

» Zauren *📂 Almujtama'u li diraasaatil islaamiyyah* (07033754573, 07068005353)

*📚 Facebook Group:*
Taskar Alfullaaty
https://www.facebook.com/groups/452039156156654/?ref=share

🏉 *Telegram Group:*
https://t.me/almujtamaulidiraasaatilislamiyy

*🥏 Whatsapp Groups:*

Almujtama'u li diraasaatil islaamiyyah 9 *(Mata Kawai)*
https://chat.whatsapp.com/Lp33iGj150C2Bi8ZvZQW1e

Almujtama'u li diraasaatil islaamiyyah 4 *(Maza Kawai)*
https://chat.whatsapp.com/BbUqYpOfy5LAfgtrLb9ktB
Post a Comment (0)