GIDAN ALJANNAH



```🏛️ GIDAN ALJANNAH 🏛️```
✨ Aljannah gida ne wanda aka tanadeshi domin bayin Allah na ƙwarai, waɗanda rahamar Allah ta cancanta akansu, suka kyautata ayyukansu anan duniya, sai Allah yayi masu shirin tarba mai kyau acan lahira, ya Allah kasa muna cikinsu. 👏🏻

✨ Hakika aikinka baya iya kaika aljannah kai tsaye, amma idan Allah yasoka da rahamarsa, sai ya ƙarfafeka da yi masa ɗa'a, da kuma aikata kyawawan aiyuka waɗanda Allah zai sanya su zanto silar kusancinka gareshi, daga nan kuma sai rahamarsa ta tabbata a gareka a ranar da yake ware bayinsa na ƙwarai waɗanda yafiso su zanto sune ahalin aljannah.

🌴 Manzon Allah ﷺ yace: *"lallai na lamunce wani gida a kewayen aljannah ga wanda yabar yin jayayya, koda kuwa shine akan gaskiya, da wani gida a cikin tsakiyar aljannah, ga wanda baya yin ƙarya koda kuwa yana cikin raha ne, da kuma wani gida a ƙololuwar aljannah ga wanda ya kyautata ɗabi'unsa (ga wanda ya kyautata halayensa)"*
📒 Sunan Abu Dawud (4800)
*📝 Gabatarwa & Tsarawa:*
Yusuf Abdullahi Abubakar
            *_(Alfullaaty)_*
alfullaaty499@gmail.com 



______________________________________

» Zauren *📂 Almujtama'u li diraasaatil islaamiyyah* (07033754573, 07068005353)

*📚 Facebook Group:*
Taskar Alfullaaty
https://www.facebook.com/groups/452039156156654/?ref=share

🏉 *Telegram Group:*
https://t.me/almujtamaulidiraasaatilislamiyy

*🥏 Whatsapp Groups:*

Almujtama'u li diraasaatil islaamiyyah 9 *(Mata Kawai)*
https://chat.whatsapp.com/Lp33iGj150C2Bi8ZvZQW1e

Almujtama'u li diraasaatil islaamiyyah 4 *(Maza Kawai)*
https://chat.whatsapp.com/BbUqYpOfy5LAfgtrLb9ktB
Post a Comment (0)