TAƘAITACCEN BAYANI GAME DA WATAN MUHARRAM



TAƘAITACCEN BAYANI GAME DA WATAN MUHARRAM

● Watan Al-muharram yana daga cikin watanni hudu masu alfarma, sannan Manzon Allah (SAW) ya kira shi da Watan Allah, kuma ya ce mafi falalan Azumi bayan Ramadan Azumi a Watan Muharram.

● Da wannan zamu lura da cewa kwadaitar wane yawaita azumin nafila a cikin sa, domin Manzon Allah SAW bai tabbata ya azumci wani wata baki ɗaya banda Ramadhan  

● MUHARRAM watan farko cikin watanni musulumci. Baya daga cikin koyarwar addini turawa juna sakonnin murnar sabuwar shekara ko, ko yin wata nafila ko wani kirkirarran zikiri, ko ware wata rana don yin bakin ciki.

Note:
Gobe Talata 10/8/2021 zai kasance ɗaya ga watan Muharram 1/1/1443

Allah Ta'ala ya sa mu wanye lafiya. 

#Zaurenfisabilillah

TELEGRAM:
https://t.me/Fisabilillaaah

FACEBOOK:
https://www.facebook.com/Fisabilillaaah/
Post a Comment (0)