TUESDAY: FIRST MUHARRAM


TUESDAY
01 Muharram 1443 (10 August 2021)

Narrated Haritha bin Wahb RA: 

I heard the Prophet PBUH saying, "Shall I tell you of the people of Paradise? They comprise every poor humble person, and if he swears by Allah to do something, Allah will fulfill it; while the people of the fire comprise every violent, cruel and arrogant person."

Haritha bin Wahab ya ce, na ji Annabi SAW yana cewa;
Shin ba na ba ku labarin ƴan Aljanna ba? (ya ce) sun haɗa da duk wani mutum talaka mai sauƙin kai, wanda idan ya yi rantsuwa da Allah akan zai yi wani abu, Allah zai cika masa.

Mutanen Wuta kuwa sun haÉ—a da duk wani mutum fitinanne, mai kaushin hali kuma mai girman kai.

Sahih Al-Bukhari.
Post a Comment (0)