WAƊANDA SUKA SHAYARDA ANNABI (S.A.W)???



WAƊANDA SUKA SHAYARDA ANNABI (S.A.W)???
.
.
*Tambaya ta 7,344:*
=
Inaso a gayamin sunayen wadanda suka shayarda Annabi (s.a.w)??
=
=
Amsa
=
_Toh a dunƙule kana iya cewa mataye guda biyarne suka shayar dashi, Mace ta farko itace mahaifiyarsa wato Aminatu bintu Wahabin. Sekuma Suwaibatu Al-Aslamiyyah, se Halimatu Assa'adiyyah. Se Hâlatu bintu Uhaib mahaifiyar Sayyidina Hamza kenan, sekuma Ummu Aiman wato Barakah Alhabashiyyah. Waɗannan sune waɗanda suka shayarda Annabi (s.a.w) kamar yadda tarihi ya nunar***_
=
=
Allah Yasa mudace
 .
.
*DAGA ZAUREN*
*KITABU WAS SUNNAH*
.
*مجلس تعليم الكتاب والسنة* 
📓📔 
Watsaps
08036222795
09031200070
.
°
Yau
01-01-1443
10-08-2021
=
=
Zaku iya samun shafinmu na facebook ta wannan hanyar
http://m.facebook.com/Kitabu-Wassunah-1522000298067561/
.
Domin samun shafinmu a Telegram 
https://t.me/joinchat/IqYRYUcyJstfI3sSYKPKsQ
°
Kuna iya samun tsoffin darussanmu kai tsaye ta cikin wannan shafin
http://zaurenkitabuwassunnah0.blogspot.com
*ﺳﺒﺤﺎﻧﻚ ﺍﻟﻠﻬﻢ ﻭﺑﺤﻤﺪﻙ, ﺃﺷﻬﺪ ﺃﻥ ﻻ ﺇﻟﻪ ﺇﻻ ﺃﻧﺖ، ﺃﺳﺘﻐﻔﺮﻙ اللهم ﻭﺃﺗﻮﺏ ﺇﻟﻴﻚ*
.
*Subhanakallahumma wabi hamdika ash hadu anla ila ha illa anta astagfirukallahumma wa atubu ilaika*
Post a Comment (0)