NA MANTA DA TAHIYYAR FARKO???



NA MANTA DA TAHIYYAR FARKO???
.
.
*Tambaya ta 7,335:*
=
Nine Ina cikin sallah sai namanta da tahiyan farko, yazanyi kenan
=
=
Amsa
=
_Yadda zakayi shine kawai seka cigaba da sallar, idan ka gama sekayi sujjada kafin sallama. Wato bayan kazo kayi tahiyyar ƙarshe toh kafin kayi sallama sekayi sujjada guda biyu sannan seka ɗago kawai kayi sallama base ka ƙara yin wata sabuwar tahiyyarba****_
=
=
Allah Yasa mudace
 .
.
*DAGA ZAUREN*
*KITABU WAS SUNNAH*
.
*مجلس تعليم الكتاب والسنة* 
📓📔 
Watsaps
08036222795
09031200070
.
°
Yau
25-12-1442
04-08-2021
=
=
Zaku iya samun shafinmu na facebook ta wannan hanyar
http://m.facebook.com/Kitabu-Wassunah-1522000298067561/
.
Domin samun shafinmu a Telegram 
https://t.me/joinchat/IqYRYUcyJstfI3sSYKPKsQ
°
Kuna iya samun tsoffin darussanmu kai tsaye ta cikin wannan shafin
http://zaurenkitabuwassunnah0.blogspot.com
*ﺳﺒﺤﺎﻧﻚ ﺍﻟﻠﻬﻢ ﻭﺑﺤﻤﺪﻙ, ﺃﺷﻬﺪ ﺃﻥ ﻻ ﺇﻟﻪ ﺇﻻ ﺃﻧﺖ، ﺃﺳﺘﻐﻔﺮﻙ اللهم ﻭﺃﺗﻮﺏ ﺇﻟﻴﻚ*
.
*Subhanakallahumma wabi hamdika ash hadu anla ila ha illa anta astagfirukallahumma wa atubu ilaika*
Post a Comment (0)