Yadda Ake Hadin Cukwi Don Ciko Da Nono Da Kintsuwansu

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*



Yadda Ake Hadin Cukwi Don Ciko Da Nono Da Kintsuwansu


Zaki nemi kayan hadi kamar haka:
* Cukwi
* Garin hulba
* Shinkafan tuwa
* Garin alkama
* Garin aya
* Madara peak ko kindirmo
*Bayan:* Zaki samu wadannan kayan hadin sai ki hadesu wuri daya ki maida su gari sai ki dunga sha da madarar.

Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da take, ta wa'innan numba;* 👇 👇 👇

08162268959,08038902454
Post a Comment (0)