Yadda Ake Hadin Dayake Kara Ni'iman Mace



*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*

Yadda Ake Hadin Dayake Kara Ni'iman Mace


Yar uwan kar ki manta ni'ima ga mace shine yake nuna wannan mace ta cika mace kuma shine abin da zai sa maigida nishadi.


Zaki nemi kayan hadi kamar haka;
* Garin gyadar mata
* Garin aya
* Garin minannas
* Garin kokumba
* Madara peak
*Bayani;* Zaki samu wadannan kayan hadin sai ki hadesu guri guda ki gauraya ki zuba a cikin madara peak ki juya sai ki dunga sha.


Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal)*

*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da suke, ta wa'innan numba;* 👇 👇 👇

08162268959,08038902454
Post a Comment (0)