Yadda Ake Hadin Dayake Kara Ma Mace Sha'awa



*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*

Yadda Ake Hadin Dayake Kara Ma Mace Sha'awa


Yar uwan ace mace tana da sha'awa da tasiri wajen samu kuzari da nishadi lokacin saduwa.

" 2Zaki nemi kayan hadi kamar haka;
* Garin kumbura sha'awa
* Garin aya
* Garin dabino
* Garin habbatus sauda
* Madara peak
*Bayani;* Zaki samu wadannan kayan hadin sai ki hadesu guri guda ki gauraya ki zuba a cikin madara peak ki juya sai ki dunga sha.


Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal)*

*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da suke, ta wa'innan numba;* 👇 👇 👇

08162268959,08038902454
Post a Comment (0)