Yadda Ake Hadin Dayake Magance Ciwon Sanyi Me Kumbura Gaban Mace Da Fitar Da Wari

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*



Yadda Ake Hadin Dayake Magance Ciwon Sanyi Me Kumbura Gaban Mace Da Fitar Da Wari


Zaki nemi kayan hadi kamar haka;
* Garin kimba
* Garin ganyen magarya 
* Garin kanunfari
* Farin miski
*Bayani;* Zaki samu wadannan kayan hadin sai ki hadesu guri daya ki gauraya ki tafasa ki dunga zama a cikin ruwan na minti goma.


Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal)*

*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da suke, ta wa'innan numban;* 👇 👇 👇

08162268959,08038902454
Post a Comment (0)