Yadda Ake Hadin Bita Zai-Zai

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*



Yadda Ake Hadin Bita Zai-Zai


Zaki nemi kayan hadi kamar haka;
* Garin ciyawan bita zai-zai
* Garin citta
* Garin bawon kankana
* Garin kanunfari
* Madara peak
*Bayani;* Zaki samu wadannan kayan hadin sai ki hadesu guri daya ki gauraya ki dunga zubawa a madara kina sha.


Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal)*

*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da suke, ta wa'innan numban;* 👇 👇 👇

08162268959,08038902454
Post a Comment (0)