Yadda Ake Hadin Garin Agada (Plantain) Don Ciko Da Nono Da Kuma Kawar Da Yamutsewan Nono



*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*

Yadda Ake Hadin Garin Agada (Plantain) Don Ciko Da Nono Da Kuma Kawar Da Yamutsewan Nono


Zaki nemi kayan hadi kamar haka;
* Garin agada (plantain)
* Aya
* Gyada
* Madara peak
*Bayani;* Zaki samu ayanki manya sai ki wanke ki hada da Gyada ki markada sai kuma ki tace ruwan sai ki kawo Garin agada da madaranki ki zuba sai ki juya ki dunga sha, kina iya sawa a firigi don kar ya lalace da wuri.

Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da take, ta wa'innan numba;* 👇 👇 👇

08162268959,08038902454
Post a Comment (0)