Yadda Ake Hadin Man Kadanya Don Magance Dadewan Gaban Mace



*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*

Yadda Ake Hadin Man Kadanya Don Magance Dadewan Gaban Mace


Zaki nemi kayan hadi kamar haka;
* Man kadanya
* Man zaitun
* Man tafarnuwa
* Man kwakwa
* Man habbatus saudah
*Bayani;* Zaki samu wadannan kayan hadin sai ki hadesu guri guda ki gauraya in sun hade sai ki dunga diba kina sawa a gaba.

Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da take, ta wa'innan numba;* 👇 👇 👇

08162268959,08038902454
Post a Comment (0)