Yadda Ake Hadin Man Habbatus Sauda Don Magance Matsalan Ciwon Sanyi (Infection)



*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*

Yadda Ake Hadin Man Habbatus Sauda Don Magance Matsalan Ciwon Sanyi (Infection)

Zaki nemi kayan hadi kamar haka;
* Man habbatus sauda
* Garin hulba
* Bagaruwa
*Bayani;* Zaki samu garin hulba da bagaruwa ki hadesu guri guda ki tafasa sai ki tace ruwan ki zuba man habbatus sauda ki sha kadan kuma ki zauna a cikin ruwan.

Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da take, ta wa'innan numba;* 👇 👇 👇

08162268959,08038902454
Post a Comment (0)